Al-Kaafiroon
Al-Kāfirūn
Kāfirai
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَـٰنِ ٱلرَّحِیمِ
Bismi Allah Ar-Rahman Ar-Rahim
- 1 قُلۡ یَـٰۤأَیُّهَا ٱلۡكَـٰفِرُونَ
qul Yā ayyuha Al-Kāfirūn
Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
- 2 لَاۤ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ
La a'bdu ma ta'budun
"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
- 3 وَلَاۤ أَنتُمۡ عَـٰبِدُونَ مَاۤ أَعۡبُدُ
wala antum abidun a'bdu
"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
- 4 وَلَاۤ أَنَا۠ عَابِدࣱ مَّا عَبَدتُّمۡ
wala ana Abid maa abadtum
"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
- 5 وَلَاۤ أَنتُمۡ عَـٰبِدُونَ مَاۤ أَعۡبُدُ
wala antum abidun a'bdu
"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
- 6 لَكُمۡ دِینُكُمۡ وَلِیَ دِینِ
lakum Dīnukum Waliyya dein
"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."
Wannan sura a wasu harsuna
- বাংলা আল-কাফিরুন
- Bosanski El-Kafirun
- Нохчийн Аль-Кафирун
- Deutsch Al-Kāfirūn
- English Al-Kafirun
- Español Al-Kafirun
- فارسی کافرون
- Français Al-Kāfirūn
- Hausa Al-Kāfirūn
- עברית אל-כאפרון
- हिन्दी अल-काफ़िरून
- Bahasa Indonesia Al-Kafirun
- 日本語 アル=カーフィルーン
- 한국어 알-카피룬
- کوردی الكافیرون
- Bahasa Melayu Al-Kafirun
- Nederlands Al-Kafiroen
- پنجابی الکافرون
- ਪੰਜਾਬੀ ਅਲ-ਕਾਫਿਰੂਨ
- پښتو الكافرون
- Português Al-Kafirun
- Русский Аль-Кафирун
- Soomaaliga Al-Kaafiruun
- Shqip El-Kafirun
- Kiswahili Al-Kafiruni
- தமிழ் அல்-காஃபிரூன்
- ไทย อัล-กาฟิรูน
- Türkçe Kâfirûn
- اردو الکافرون
- Oʻzbek Кофирун
- 中文 卡菲伦