Goddestination

Al-Falaq

Al-Falaq

Alfijir

5 ayoyiMakkaHausa

Ana bugawa a

Wannan bidiyo ba a bayyane ba tukuna. Ana bugawa a 2026-11-24 16:30 UTC.

Biyo

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَـٰنِ ٱلرَّحِیمِ

Bismi Allah Ar-Rahman Ar-Rahim

Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai

  1. 1 قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلۡفَلَقِ

    qul a'uzu berabbi Al-falaq

    Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

  2. 2 مِن شَرِّ مَا خَلَقَ

    min shar ma halaka

    "Daga sharrin abin da Ya halitta."

  3. 3 وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ

    vamin shar ghasik iza waqaba

    "Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

  4. 4 وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّـٰثَـٰتِ فِی ٱلۡعُقَدِ

    vamin shar an-naf-fa-tha-ti fe al-ukadi

    "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."

  5. 5 وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ

    vamin shar hasidi iza hasadi

    "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."

Wannan sura a wasu harsuna